Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

ILIMI HASKEN RAYUWA

 



ILIMI HASKEN RAYUWA YADDA WATA DATTIJUWA YAR SHEKARA 38 TA KOKA MAKARANTAR SAKANDARY SS1

Assslmu alaikum waharamatullah wabarakatutuhu dafatan Kuna lafiya


Barkanmu da warkaha da Kuma sake saduwa daku acikin wani sabon Shirin


Ayau zamu bayani Akan wani abin Mamaki da ya faru awannan makon inda muka samu labarin wata DATTIJUWA Mai kimanin shekaru 38 wadda ta koka makarantar secondry acikin kanaan yara Kuma ta shiga ss1 


Wannan Abu dai ya farune a ilorin Kuma abin ya burge mutane da dama ganin yadda ta koma makarantar 



Wannan ya nuna muhimmancin ilimi cewa Babu tsoho Babu yaro kowa Yana iya nemansa 



Mundai sha Jin Daman mutane na komawa makarantar Amma wannan ya Kara bawa mutane Mamaki ganin ta mace domin Daman ansha samun mazaje dattawa masu shekaru irin 60 zuwa 70 suna shiga primary ko secondry din 



Amma Baa' cika samun Mata ba muna rokon Allah yabada nasara yasa ta kammala Karin ta lafiya 



Kuma Allah yasa asamu abinda ake nema kuma Allah yasa wannan ya zama  izzina ga masu zaman banza Wanda suna da ikon yin karatun Amma basayi 


Akwai bukatar mutane su fahimci shifa ilimi shine gishirin zaman Duniya duk girmanka duk kudin ka idan bakada ilimi to kamar fanko kawai kake 


Matasa mu kasance masu himma da kwazo wajan neman ilimi da neman aikin yi mubar zaman banza zaman kashe wando allah yasa mudace Amin.


Anan zamu dakata sai wani lokaci idan munsake haduwa kuci Gaba da kasancewa da shafin kannyhausatvblogspot.com

Post a Comment

0 Comments