MASOYAN NURA M INUWA NESA TAZO KUSA DOMIN KUWA ZAI SAKARMUKU ALBUM
Asslmu alaikum warahamatullah barkanmu da warkaha da Kuma sake saduwa daku anann shirin na Dandalin kannywood Shirin da ke kawomuku zafafan labaran mawaka da Yan film
Idan sai baku mantaba akwanakin baya har dandazon masoyan Nura m inuwa sun Fara zanga zangar lumana Akan rashin kin sakin album din akan lokaci
To yanzu idan kuka luea har an fidda samufurin poster na album din da Kuma sunansu kamar haka:
1.LOKACI
2. NI DAKU
Wannan sune sunan album dinda ya shirya na wananan shekarar ta 2021 Kuma ba tare da Bata lokaci ba zai sake su zasu Zo muku
Shi dai nura m inuwa yayi kaurin suna wajan buga wakokin soyayya domin nishadantar bda masoyan Duniya Baki daya
Kuma yanada dubun Nan masoya ako ina musamman samari da Yan Mata harma da dattawa Kuma yasamu lambobin Girma na karramawa watau award
Sanann aduk shekara yakan saki album dinda guda biyu ne in Banda shekarar 2020 da yabawa masoyan hakuri Kuma akaji shiru Bai saki ba,
Don haka masoyan suka zuramasa ido a wannan shekarar ta 2021 Kuma ya zuwa yanzu zamu iya cewa Alkawari ya cika sai dai kawai jiran Rana da loakcin sakin wadanan Nan zafafan album guda biyu
Don haka anan zamu dakata dafatan kunji dadin labarin Nan kuhuta lafiya sai ansaki album zamu Zo muku da sharhi Alan wakokin.


0 Comments