Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement


 


DUNIYA INA ZAKI DAMU KALLI YADDA AKA YADDA WATA JARIRIYA ACIKIN KWALI HARDA WASIKA



Assslmu alaikum waharamatullah wabarakatutuhu dafatan Kuna lafiya,



Barkanmu da warhaka da Kuma sake saduwa daku awani sabon shiri


Yau wani abin al'ajabi ne yafaru Kuma abin tausayi ga duk Mai Imani kamar yadda kuke ganin hotan jinjira 


Anwayi gari kawai anganta acikin kwali an ajiyeta agarin daura Kuma dauke da wata wasika da umar jaririyar ta rubuta Kuma ta ajiye da ita 




Tana Mai wasiya da Addu'ar allah yasa jaririyar ta fada hannu na gari Kuma ta bayyana DALILIN da yasa ta Yar da Yar Tata bawai don Bata santa bane





Sai dai don muguwar kaddara da ta fada ta hanyar wani da ya yaudare ta da niyayr zak aure ta bayan sun shaku ne ya yaudare ta taimata cikin wannan jinjira Kuma bayan ta haifeta ne take ganin bazata iya jurar bakin cikin ba 



Wannan itace wasikar mahaigiyar jaririyar kqmar yadda kuke gani



Subhanallah Allah ka shirya Mana zuri'a Allah ya tsare mu ya Raya wannan baiwar Allah yasa albarka arayuwarta yasa ta fada hannu na gari Amin




Tabbas akwai bukatar akula adaina yaudara aji tsoran Allah domin idan kayi amfani da damarki ko da kudin ka ka yaudari wata kayi Mata ciki kasani uwar wani ce fa kqkar wani ce matar wani ce



Sannan ita Zina bashi ce matukar mutum bai tuba ba 



Allah ya kawomana sauki 

Anan zamu dakata kuhuta lafiya kuyi shared zuwa ga Al ummar musulmi munogode.



Post a Comment

0 Comments