ILIMI HASKEN RAYUWA
Assslmu alakum warahamatullah wabarakatutuhu bayan gaisuwa mai tare da fatan Kuna lafiya
Yau zamuyi post ko Kuma ince tsokaci akan muhimmancin ilimi ga Rayuwar mu ta yau da kullum musamman matasa maza da Mata
MUHIMMANCIN ILIMI
Shidai ilimi hasken rayuwa ne kanar yadda masu hikimar zance suke fada abin kuwa haka yake idan mukayi duba Akan yadda yadda idan bakada ilimi a wannan zamani zaka koma saniyar ware ne kawai acikin Al umma
ILIMIN ADDINI
muhimmancin ilimin addini kuwa Yana da matukar tasiri wajan tarbiya da Kuma yadda yaro zai nutsu ya hankalta Kuma zaisa yazama abin kwatance
ILIMIN BOKO
Shine ginshiki ne da yake kawo cigaba sosai arayuwar Al umma musamman maza da Mata Kuma matasa mass tasowa
JAN HANKALI
tabbas akwai bukatar al umma musan Wanda suke yankunan karkara sukara himma Kuma su Kara fahimtar yanzu fa ansamu chanji
Akasin yadda abaya zakaga wasu ma dagudu ake kamosu har iyaye suna boyesu acikin rumbuna yanzu kuwa allah yakawo Mana lokaci Wanda Mai ilimi shike shanawa
Zamu iya cewa wannan bakaramin ci gaba bane aka samu afannin ilimi allahbyaska mudace yabamu ilimi Mai amfani Amin
Anan zamu dakata kuci gaba da kasancewa bda shafin kqnnyhausatv.blogspot.com
Domin samun labarai masu inganci


0 Comments