FIRA DA SABUWAR JARUMAR KANNYWOOD AISHA MALUMFASHI DAGA JIHAR KATSINA
Assslmu alakum warahamatullah wabarakatutuhu bayan gaisuwa mai tare da fatan alhairi
Barkanmu da warhaka da Kuma sake saduwa daku acikin Shirin Dandalin kannywood Shirin da ke kawo muku labarai da rahotannin abin ke wakana a masana'atar ta kannywood da Kuma jaruman cikin ta har da mawaka
Ayau munci Karo need da wata jarumar kannywood Mai tasowa Mai suna Aisha Kabir malumfashi
Shafin kannhausatv.blogspot ya Fara tambayar tane kamar haka
GABATARWA
da farko dai zamu so kiyiwa masu sauraro da bibiyar bayani cikkaken sunanki da Kuma me ya baki shaa'war harkar film Kuma zamu so muji me ya baki shaa'awa Dan game da shigarki kannywood alhali Yar jihar Katsina ce
Kuma munsan ajihar katsina ma ana harkar shirya Fina finan hausa
AISHA MALUMFASHI
Assslmu alakum da farko dai sunana Aisha Kabir malumfashi Kuma Ni Yar asalin jihar Katsina ce anan ka haifeni Kuma anan na iammala katuna
Kuma gaskya abinda yabani sha'awar shiga harkar film nidai Tunda nataso Yan film suna burgeni
Kunsan ance abinda kakeso kana tare dashi tofa daga Nan har Allah yasa nasamu damar yin register da wani kamfani Mai suna boda films production Katsina,
TAMBAYA TA BIYU ZANCEN RIGESTER DA KANNYWOOD
Tabbas nayi register ne saiamakon kiraye kiyaren da hukumar tace Fina finan takeyi na kowane jarumi yazo atantanceshi Kuma gashi Ina yawan zuwa Kano aiki
To Hakan ne yasa Naga yadace inshiga kannywood
MENENE BURINKI A WANNAN MASANA'ANTA
To nidai burina bai wuce inzama kasaitacciyar jarumar da duniya zata sani Kuma tayi alfahari Dani
Domin inada burin intaimaki marasa karfi musamman iyayen mu Mata da kananan yara
ME KIKAFI SO AKAYAN MARMARI
gaskiya Ina San gwaiba da apply da Kuma alewa mai tsinke watau lolipop
To Jaruma Aisha Muna godiya da wannan dama da kika bamu muka tattauna dake
Mungode
Anan muka Zo karshen firar mu da Jaruma Aisha malumfashi
Kuci gaba da kansancewa damu sai wani jikon


0 Comments