AYAU NE SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI YA SAUKE SHUWAGABANIN TSARON NIGERIA
Assslmu alakum warahamatullah wabarakatutuhu bayan gaisuwa mai tare da fatan Kuna lafiya barkanmu da warhaka da Kuma sake saduwa daku acikin wani shiri labaran Duniya
Inda zakuji cewa ayau ne shugaba buhari na kasar Nigeria ya sauke dukkan masu Rike da akalar tsaron kasar Kama daga sojan Sama Dana kasa Dana ruwa
Hakan yabiyo bayan kiraye kirayen da Al umma suka Dade suna yi Akan cewa wa'adin su fa yakare yakamata ayi musu ritaya kamar yadda kundin tsarin mulkin Nigeria ya bada dama
Sannan wasu suna ganin gazawarsu afannin tsaron Wanda yadade Yana addabar kasar musamman yankin arewa maso gabas
Dayawa dai Yan kasar sun nuna Jin dadinsu akan Hakan Kuma sun yabawa shugaban kasar bisa namijin kokarin da yayi wauan sauke su duk dai Daman haka ko wanne ma'aikaci takamata yayi in lokacin Kare aikinsa yayi
Kuma da sauke su aka maybe gurbin su da wadanda zasu gajesu yanzu dai abin jira agani shine ko salon yaki da taa'ddancin zai chanza salo sakamakon chajin nasu
Kowa dai abinda yake jira kenan muna fatan allah yabasu nasara yabasu ikon sauke nauyin da yarata akansu
Kuma yasa akawo karshen tashin tashinar da KE addabar yankin arewa dama kasa Baki daya.
Anan zamu dakata sai Kuma wani jikon mungode kuci gaba da kasancewa da shafin kannyhausatvblogspot.com
Domin samun shirye shirye maau inganci


0 Comments