YADDA ZAKA BUDE GMAIL CIKIN MINTI BIYAR TA HANAYAR YOUTUBE ADD
Assslmu alakum warahamatullah wabarakatutuhu bayan gaisuwa dafatan Kuna lafiya
Ayau insha Allah zamuyimaka bayanine abangarrn kimiyya da fasaha bangaren shirinmu na gyaran waya
Mutane da yawa suna Mana tambaya aoan yadda zasu bude Gmail a YouTube dinsu ko Kuma sukarabyawan Gmail dinsu Amma Basu San Yaya zasuyi ba
To insha Allah yau zamuyi wannan aiki Kuma zamu nunamiki yadda akeyi cikin sauki
Abu farko da zakuyi shine zakunbude YouTube din wayar ku sai kuje can sama wajan sama photanku na kan profile sai KU Danna shi zai nuna muku alamar Kari to anan sai KU Danna kan sa zai bude muku sabon form
Anan zaku ska farkon suna akasa Kuma kusaka sunan mahaifi zai wuce bayan yagama search daga Nan zai nuna muku KU zabi sunan da kuke so sai iuma yabaku damar zabar password dinda kukeso
Domin ganin yadda ake wannan aiki sai KU Kalli wannan vedion na kasa
Wannan shine vedion zatayi baku damar Kara Gmail awayarku Koda yakai nawa cikin sauki domin haka kuci gaba da bibiyar wannan shafin namu na kannyhausatv.blogspot.com
Mun gode
Sai anjima kuhuta lafiya



0 Comments