ABIN MAMAKI AKAN SHIRIN IZZAR SO DA ABINDA YA KUNSA DA KUMA CIGABAN DA AKA SAMU
Assalamu alakum warahamatullah wabarakatutuhu bayan gaisuwa mai tare da fatan barkanmu sake sabuwa daku acikin Shirin Dandalin kannywood Kuma idan baku mantaba mun kwana a Kashi nafarko na sharhi Akan wannan shiri
Wanda zamu iya cewa daya ne tamkar dubu acikin hausa seireis da ake gabatarwa akasar Nigeria
Wannan shiridai yasamu karbuwane acikin kasa da shekara daya Kuma yanada milyoyin masu bibiya da kallo atashar Bakori tv
Tabbas Shirin yafara chanza akalar sa bangaren fadakarwa akan yadda hukuma da gwamnati suke tafiyar da amanar talakwa
Tabbas wannan yakara burge mutane yadda aka tabo abinda yadade Yana cimusu tuwo akwarya domin abin da ke faruwa kenan
TATTAUNAWA
A TATTAUNAWA da jij ra'ayin al'umma da shafin kannhausatv.blogspot.com yayi tabbas munsamu bayanai da ra'ayoyin mutane musamman matasa kamar yadda wasuma suke Mana comment cewa Shirin Yana burgesu Kuma zasu iya kallonsa Koda agaban yaransu ne
Batare da jin wani dar dar ba akasin yadda zakaga wasu funa finan hausa bazaka iya kallon su agaban yaraba
Saboda irin shigar da akeyi ta Saba Amma wannan shiri yakawo.kyakkyawan tsarin shiga ta mutunci da Kuma kalamai masu alaka da tunawa Al'umma Allah ako wanne Hali na rayuwa
Tabbas wannan Yana daya daga abinda yasaka Izzar so din yake samun karbuwa take Al'umma Duniya musamman matasa da yan Mata
Sai dai sunyi Kira da akara himma wajan sakin film din akan
Wasu Kuma suna rokon da akarawa Shirin tsawon mintina daga 39 minute zuwa Awa daya idan da Hali domin bazasu gaji ba
To wanann shafi namu yayi kokarin tuntubar bangaren masu alaka da Shirin Kuma ya mika kukan naku Kuma mun samu sakon cewa zasu duba yiwuwar Hakan
Anan muka kawo karshen sharhin na yau Kuma na karshe sai mum hadu asati nagaba acikin episode 35
Amma zamu dinga kawo muku wasu Fina fainan da sukayi fice aduniya da Kuma tarihin jaruman
Kuci gaba da kasancewa damu muna godiya
Zaku iya fadin ra'ayoyinku aoam duk Shirin mu KU ajiye sunanki mun gode kuhuta lafiya


2 Comments
Assalamu alaekum dubun gaesuwa da fatan alkhairi dafatan kuwa yatashi lafiya Masha allahu gaskiya ne wannan films na izzar so yasa samu karbuwa ga mutane sosae saboda ni Dani ina downloading din shi Kuma duk ranar lahadi kafi karfe takwas kuwa zaizu har saenayi downloading shi sanan natura masu ya kamata a Yi Mani register a cikin industry din ku
ReplyDeleteKuma Ina fata wannan commuent din danayi yaje har gurin jagirorin wannan Shirin Kuma Ina matukar farin cikin sosae wallahi Kuma Ina so atae maki ni wajan tun ranar asasbar
ReplyDelete