Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

RUSHE MAKARANTAR ABDUL JABBAR

 



MENENE GASKIYA GAME DA RUSHE MAKARANTAR ABDUL JABBAR DA AKE CEWA HUKUMAR TSARA BIRANE TA JUHAR KANO TAYI


 Assslmu alakum warahamatullah wabarakatutuhu bayan gaisuwa dafatan Kuna lafiya


Barkanmu da warhaka da Kuma sake sabuwa daku awanann sati inda zamuyi bayani game da Danbarwar da ke faruwa da shiek Abdul JABBAR da Kuma gwamnatin jihar Kano



Idan dai baku mantaba asatin Nan anji wasu kalamai da sheik Abdul jabbar din yaketa yi Wanda ya fusata al'umma cewa Yana batanci ga shagaban Annabi muhammadu s.a.w 


Hakan ya fusata musulmi dadama Wanda akaji gwamnatin ta jihar Kano karkashin jagorancin Dr.Abdullahi unar ganduje cewa ta dakatar da Malamin daga ko wanne irin taro da yake karatu


Domin acewarsu kalaman nasa zasu iya kaeo tashin tashina 


Bayan kwana biyu kuma sai akaji Kuma akaga wani waje alamar an rusheshi inda ake cewa makarantar Malamin ce aka rushe


Duk da yake hukumar tsara birane ta jihar ta musanta zargin rushe makarantar 



Agefe guda Kuma gwamna ya Kira taron malaman Kano harda limaman masaltan juma'a inda ya tattauna dasu akan lamarin 



Sannan ya ce bazamu zura ido muna ganin ana cin zarafin sahabbai mubari ba don haka yanzu muka Fara saka kafar wamdo da ya dashi,



Da Kuma duk nai irin wannan tunanin yadda na Zaria yayi karfi mu anan jihar Kano bazamu Bari yakai haka ba,



Sannan yayi Kira ga limaman jama'a aoannsu maida hankali wajan hudubarsu tayi magana Akan abinda ke faruwa Kuma su nusar da Al'umma Akan muhimmancin sahabai da martabar manzon Allah ( s.a.w)




Wannan shine takaitaccen bayani aoan batun rushe makarantar Malamin fatan Allah kauada Ian musulmi kazaunar da kasar mu lafiya




Kuma Allah karabamu da duk abinda zai rusamana addinin nu amin.


Anan zamu dakata kuci gaba da bibiyar shafin kannyhausatv.blogspot.com




Post a Comment

0 Comments